Yanzu-yanzu: Coci ya rubza da masu bauta da safen nan

Ginin cocin St. Paul Catholic Church, Ugolo, Adagbrasa da ke karamar hukumar Okpe na jihar Delta ya rubza da masu bauta da safen yau Lahadi, 2 ga watan agusta 2019 yayinda suke bauta.
Har yanzu ba’a san yawan mutanen da suka jikkata ba amma ana kan ceton rayukan mutanen da abin ya rutsa da su.
Za mu kawo muku cikakken rahoton..
Source: HausaStyle.Com
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: