Author Aisha Jega
HausaStyle .com na samun labari daga wata mai suna Stella Dimokokorkus cewa wani Gwamnan Najeriya ya dirkawa wata Budurwa da ta ke aikin hidimar kasa a Jihar sa ciki. Stella dai tace ba za ta kama suna ba.
Dimokokorkus ta bayyana cewa Budurwar tana yin aikin hidimar kasar ne a gidan Gwamnati wanda da aka je aka dawo Gwamnan yayi mata ciki. Kai karshen takaitawa dai wannan Budurwa ta haifi ‘yan biyu a kasar waje.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Ko ina Duniya za ta damu Jama’a?
Wani Gwamna ne dai ya jibgawa wata mai bautar kasa a Jihar sa ciki.
Yanzu an yi kasar waje da wannan baiwar Allah.
Dimokokorkus ta bayyana cewa Budurwar tana yin aikin hidimar kasar ne a gidan Gwamnati wanda da aka je aka dawo Gwamnan yayi mata ciki. Kai karshen takaitawa dai wannan Budurwa ta haifi ‘yan biyu a kasar waje.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

No comments:
Post a Comment