Sakkwatawa Sun Koma Farautar Titunan Da Gwamna Tambuwal Yake Bi Suna Wankewa

Sakkwatawa Sun Koma Farautar Titunan Da Gwamna Tambuwal Yake Bi Suna Wankewa
A karo na biyu a jiya Juma’a, wasu Matasa a karamar hukumar mulkin Tambuwal sun share titi tare da wanke shi bayan da dan asalin karamar hukumar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya halarci daurin aure a garin.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: