‘Nono’ ya tsiro a kirgin wani mutumi bayan ya rusa alkawarin aure da yayi ma wata budurwa (HOTUNA)

A cewar hoton wanda aka buga a shafin sadarwa na Facebook na Brian Jonah Dennis, ya rahoto cewa nono ya fara tsirowa a kirgin wannan mutumin bayan budurwarsa tayi mai asiri.
Ya ce:  “Wannan mutumin yayi alkawarin auren wata yarinya amma ya ki cika alkawarin don haka tayi mai asiri kuma a yanzu yana dauke da nono a kirjin sa. Dan Allah idan na taba yi maki alkawarin aure, turo mun adireshin kauyen ku don na zo nag a mutanen ki, bana so na kare kamar wannan.”


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: