Babbar magana: Karuwan Najeriya sun yi barazanar shiga yajin aiki

Karuwai a Najeriya daga jihar Anambra sun yi barazanar shiga yajin aikin da zai haramtawa dukkan abokan sana'ar su kwanciya da 'yan sandan Najeriya bisa zargin muzguna masu da suke yi a wuraren sana'ar su.
Kamar yadda muka samu, daya daga cikin karuwan da ta tattauna da wakilin majiyar mu ta bayyana cewa hakika yanzu tura ce ta kai su bango don kuwa sun gaji da irin cin kashin 'yan sandan kasar ke yi masu musamman ma a garuruwan Umunze da Orumba.<
/div>
Babbar magana: Karuwan Najeriya sun yi barazanar shiga yajin aiki
Babbar magana: Karuwan Najeriya sun yi barazanar shiga yajin aiki

HausaStyle .com ta samu cewa karuwan dai sun bayyana cewa za su bar kwanciya da 'yan sandan da ta ce kusan sune rabin kwastomomin su idan dai har basu gyara ba daga ranar Litinin mai zuwa.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: