Author Aisha Jega
Shugaba Buhari ya kusa kammala ziyarar aikin da yake yi a kasar Sin, inda aka sami gagarumin ci gaba kan yadda aiki zai karasu a tashar lantarki ta Mambilla
.
.
Tashar dai zata baiwa Najeriya Megawatt 3,000 akan wanda kasar ke samar wa.
Biliyoyin daloli ne kasar China ta ranta wa Najeriya, kuma yanzu ma haka zata ci gaba da tallafawa a kan aikin na Mambila.
Shafin sadarwar shugaban ce ta tabbatar da hakan a yau, kan ci gaban da ake amu kan sulhu yadda kasar Chana zata ci gaba da tallafawa kasar nan.
Bashin dai ba'a san ranar biyansa ba.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:


No comments:
Post a Comment