Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hauwa,matar Sani Danja wadda yanzu ta koma taimakawa gajiyayyu, Mansurah Isah na can kasa me tsarki inda take gudanar da aikin hajji, Mansurar ce a wadannan hotunan tare da Amirul Hajj na kasar Saudiyya.
Mansurah ta bayyana farin cikin ta da ganin Amirul Hajj din.
Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu gida lafiya.

No comments:
Post a Comment