Fiye da gidaje hamsin ne suka rushe a garin Dakingari dake karamar hukumar Suru ta jihar Kebbi sakamakon ruwan sama da akayi kamar da bakin kwarya a daren ranar litinin din da ta gabata, wanda ya jawo ambaliyar ruwa, mutane da dama sun rasa matsugunnin su.
Shugaban hukumar bada agajin gaggawa (SEMA) ta jiha Alhaji Rabiu Kamba yace basu da rahoton asarar rai, amma dai har zuwa yanzu suna kan tattara bayanai don mikawa ga gwamnatin jiha don taimakon wadanda suka yi asara, sannan mun shawawrci al’umma su guji shan gurbataccen ruwa don gudun kamuwa da cuttuka.
Ambaliyar Ruwa Ta Yi Sanadiyyar Rusa Gidaje 50 A Jihar kebbi –Hukumomi
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
- Gwamnati (38)
- Kannywood (10)
- Kimiya Da Fasaha (1)
- Labarai (20)
- Laifi (11)
- Muslims/Addini/Addu'a (1)
- Sirrin Jikina (3)
- Soyayya (2)

No comments:
Post a Comment