Yayin da ake ta shagulgulan Sallah babba a yau din nan, Gwamnati Nigeriya Taga ya kamata ta lissafa maku jahohin da suka fi yawan musulmai a tarayyar Najeriya.
Bikin sallah babba dai daya daga cikin bukubuwa ne da musulmai ke gudanarwa sau daya a shekara kuma ga dukkan mai hali, ana so ya yanka dabba domin neman kusanci ga Allah.
Gwamnatin Nigeriya ta yi anfani ne da yawan al'ummar wadannan jahohin wajen yin wannan bincike na ta ba wai yawan musulmai idan aka hada su da wadanda ba musulmai ba a jihar:
1. Jihar Kano
2. Jihar Legas
3. Jihar Katsina
4. Jihar Kaduna.
5. Jihar Jigawa.
6. Jihar Borno
A Yaune Gwamnati Tafidda Jahohin Najeriya 6 da suka fi ko ina yawan musulmai
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
- Gwamnati (38)
- Kannywood (10)
- Kimiya Da Fasaha (1)
- Labarai (20)
- Laifi (11)
- Muslims/Addini/Addu'a (1)
- Sirrin Jikina (3)
- Soyayya (2)

No comments:
Post a Comment